Gidan radiyon Muryar Amurka (VOA) ya tattauna da daya daga cikin jami’an da ke gudanar da shafin Bindiddigi.com kan girman matsalar yaduwar labaran karya a nahiyar Afrika, da kuma rawar da Bindiddigi ke takawa wajen dakile labaran karya.
Za ku iya sauraron hirar a nan: ko a shafin intanet na gidan radiyon muryar Amurkan: https://www.voahausa.com/a/za-a-magance-labarun-karya-a-nahiyar-afrika/4712137.html
Shin kun ci karo da wani labari, hoto ko bidiyo da ba ku yarda da sahihancinsa ba kuma kuke son a bi muku diddiginsa? Ku turo shi zuwa lambar WhatsApp din shafin http://www.bindiddigi.com +2349027450542 domin a bincika muku sahihancinsa. Sai mun ji daga gare ku. Za kuma ku iya latsa wannan shafin domin shiga dandalin Ma’abota shafin Bindiddigi a WhatsApp: https://chat.whatsapp.com/KFgHYjlqoaUAfjfyxCLDXO