Wannan hoto ba ya nuna Buhari a rumfar zabe da nufin bai san an dage zabe ba

Dubban mutane a shafin Facebook sun yada wani hoto da yake nuna shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Shafin FarkoPrimary category in which blog post is published