Wannan bidiyo na dauke da wasu daga cikin muhimman ayyukan da shafin Bindiddigi ya yi na tantance labaran boge.
Shin akwai labaran da kuke so mu tantance? Ku turo mana ta lambarmu ta WhatsApp +234 902 745 0542 ko ta imel a bindiddigi@gmail.com.
Za kuma ku iya shiga dandalin Ma’abota Bindiddigi a WhatsApp domin samun bayanai a kai a kai. Aika sako zuwa (+234 902 745 0542) da bayanin cewa Ina son a saka ni.