Shafin Bindiddigi ya kware wurin binciken kwakwaf kan labaran karya da na boge da ma sauran batutuwan da ake takaddama ko kuma kuke da shakku a kansu.
Za ku iya turo mana duk irin wadannan labarai da kuka ci karo da su domin mu bi diddiginsu, tare da fayyace gaskiya ko akasin haka.
Ku turo mana ta lambarmu ta WhatsApp +234 902 745 0542 ko ta imel a bindiddigi@gmail.com.
Za kuma ku iya shiga dandalin Ma’abota Bindiddigi a WhatsApp domin samun bayanai a kai a kai ta hanyar latsa nan.