Facebook ya bankado wani yunkurin yin katsalandan a zabukan Najeriya

Facebook ya ce an kashe kashe kusan dala 800,000 kan tallace-tallace na boge domin wannan kamfe din.

Manyan LabaraiPrimary category in which blog post is published