Kure-karya: Amurka da Birtaniya ba su kauracewa rantsar da Buhari ba

Duk bayanan da aka yada ba su da tushe duk da cewa sun kai ga dubban jama'a a shafukan sada zumunta.

Manyan LabaraiPrimary category in which blog post is published