Kure-karya: Ba a tallan cewa Buhari ya yi magudin zabe a Landan

An gurbata ainihin bidiyon ne ta hanyar amfani da manhajojin sauyawa da gyara hotuna ko kuma bidiyo.

Manyan LabaraiPrimary category in which blog post is published