Ba gaskiya ba ne cewa kaso 70% na yara a Najeriya ba su da rajista

An alakanta wadannan bayanai ne da wani rahoton Asusun Yara na Majalisar Dinkin Duniya wato Unicef.

Manyan LabaraiPrimary category in which blog post is published